Siyasar Najeriya
Ƙungiyar SERAP ta kai INEC kotu tana neman ta binciki zargin cewa gwamnonin APC sun karkatar da kusan N800bn daga kudaden FAAC domin yakin neman zaben 2027.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ziyarci mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima domin taya shi murnar sake zama abokin takarar Tinubu.
Fadar Shugaban Kasa ta ce ci gaba da rike Kashim Shettima a matsayin mataimaki zai kare hadin kan APC, tare da dakile rade-radin siyasa kafin zaben 2027.
Jigon APC a Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi farar dabara da ya dauki Shettima mataimaki a karo na biyu.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar da ke takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC ya caccaki Bola Ahmed Tinubu bayan ceto dalibai a jihar Oyo.
Sanatan Borno ta Kudu, Muhammad Ali Ndume ya taya mataimakin shugaban kasa, Sanata Kahsim Shettima murnar sake zama abokin takarar Tinubu a zaben 2027.
Kabir Danladi Lawanti ya jero abubuwa 7 da suka budewa Isa Ali Pantami hanya a takarar gwamnan Gombe. Malamin ya ce Pantami na da dama sosai a 2027 gaskiya
Wata kungiya Kiristoci a Arewa ta bayyana goyon bayanta ga tikitin Bola Tinubu da Kashim Shettima na 2027, tana mai cewa hakan zai tabbatar da ci gaba.
Jarumar Kannywood, Mansurah Isah ta yi wa Dauda Kahutu Rarara da Aisha Humairah gargadi bayan sun samu sabani game da tallan Bola Tinubu da fita daga kungiyar shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari