Siyasar Najeriya
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya tabbatar da komawarsa jam'iyyar Accord, inda zai nemi wa’adi na biyu a 2026 bayan ficewarsa daga jam'iyyar PDP.
Gwamnan jihar Ribas, Sir Similayi Fubara ya jagoranci magoya bayansa sun fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC, ya ce babu wata kariya da yake samu a PDP.
A 2025 da ke bankwana, an samu sanatoci sama da 10 da suka fice daga jam'iyyun adawa zuwa APC, galibi suka kafa hujja ne da rikicin cikin gida a jam'iyyunsu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi kalamai masu kaushi kan rikicin jam'iyyar PDP. Ya ce baki sun yi kadan su kore shi daga jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji cewa Hakeem Baba Ahmed ya kara nanata kiransa ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu kan hakura da neman takara a kakar zabe mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta bayyana takaicin yadda ake ci gaba da rashin tsaro a Najeriya amma an iya kai agaji Benin.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya kai ziyara ga Goodluck Jonathan a gidansa da ke Abuja. Hadiminsa ya fadi dalilin kai ziyarar.
Jam'iyyar APC ta sanar da cewa ba za a gudanar da taron shigar Gwamna Kefas Agbu jam'iyyar a 2025 ba. APC ta ce za a yi taron ne a Janairun 2026.
Kungiyar ECOWAS ta amince da tura sojoji daga kasashe 4 da suka hada da Najeriya, Ghana, Saliyo da Côte d’Ivoire domin kare dimokuradiyya a Benin.
Siyasar Najeriya
Samu kari