Siyasar Kano
Shugaban matasan jami'yyar NNPP a jihar Kano ya jagoranci matasa zuwa jam'iyyar APC. Sanata Barau Jibrin ne ya karbesu a birnin tarayya Abuja a jiya Litinin.
Shugaban sashen kiwon lafiya na hukumar Hisbah a Kano, Idris Ahmed ya fito ya yi karin haske kan zargin da aka yi na yana kare 'yancin masu auren jinsi.
Shugaban sashen kiwon lafiya na hukumar Hisbah Kano, Idris Ahmed Gama, ya fito a bidiyo yana rajin kare 'yancin masu auren jinsi. Hukumar Hisbah ta dauki mataki.
Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas, yace Gwamna Abba Kabir da Kwankwaso zasu sha kaye a zaben 2027. Yace suna amfani da rikicin sarauta wurin boye gazawarsu.
Shugaban jam'iyyar na kasa, Dr. Major Agbo ne ya barranta NNPP da wasikar ta cikin sanarwar da ya fitar ranar Alhamis a Abuja, inda ya ce matsalar ta cikin gida ce.
Farfesa Umar Labdo ya yi yi magana kan dambarwar sarautar Kano inda ya ba masu rigimar shawara game da shawo kan matsalar ba tare da hannun 'yan siyasa ba.
Wasu fusatattun matasa sun kori wakilin sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi II daga karamar hukumar Karaye inda su ka fasa gilashin motar tawagar wakilin.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje zai san matsayarsa kan jagorancin jam'iyyar yayin da kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan shari'ar.
Alkalin babbar otun tarayya da ke zamanta a Abuja, Simon Ambode ya yi ikirarin zai iya daure daraktan yada labaran gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature.
Siyasar Kano
Samu kari