Siyasar Kano
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gwangwaje wani dattijon da gudunmawar kudi har N200,000 domin gyara bangare na gidansa bayan ya nemi taimako a jihar.
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta jaddada cewa babu rudani ko kadan dangane da rikicin masarautar Kano biyo bayan hukuncin babbar kotun tarayya
Sabon kwamishinan ƴan sandan Kano, CP Salman Dogo Garba ya kama aiki a ranar 24 ga Yuli. Mun tattara muhimman abubuwan da muka sani game da CP Salman.
Sarkin Dawaki Babba ya shigar da kara gaban babbar kotun tarayya ya na kalubalantar matakin da gwamnatin Kano ta dauka na rushe sarakunan jihar biyar.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya karɓi bakuncin Sheikh Ali Abulfatahi tare da tawagarsa a fadar Sarkin Kano ranar Litinin, 24 ga watan Yuni.
Babbar kotun jihar Kano, a ranar Litinin, ta ɗage zaman sauraron ƙarar da ake nemi hana Aminu Ado Bayero da sarakuna 4 bayyana kansu a matsayin sarakuna.
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Salman Dogo Garba, ya fara aiki tare da ba da tabbacin cewa a shirye ya ke ya inganta tsaro na rayuka da dukiyoyi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf ne ya bayar da umarnin rusa fadar Nasarawa, wanda Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya ke zama. An baiwa Aminu sabon umarni.
Masu sharhi sun yi Allah-wadai da hukuncin da kotu ta yanke kan rikicin masarautar Kano tsakanin tsige Aminu Ado Bayero da maido Muhammadu Sanusi kan karagar mulki.
Siyasar Kano
Samu kari