Siyasar Kano
Majalisar dokokin Kano ta bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ta fara shirin tsige mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo daga mukaminsa ba gaskiya ba ne.
Bangaren jam'iyyar NNPP da Agbo Major ke jagoranta ya bayyana cewa Kwankwaso ba dan jam'iyya ba ne a lokacin zaben 2029, ta nesanta kanta daga kalmansa.
An samu rashin fahimtar juna a taron jam'iyyar APC a jihar Kano. Wannan shi ne taron farko da ya hada 'yan bangaren Abba Kabir Yusuf da Abdullahi Ganduje.
Wasu magoya bayan Abba Kabir Yusuf sun yi magana bayan Rabiu Kwankwaso ya tara jama'a a gidansa da kuma kasuwar Singer da ke Kano domin jaje da ya je.
Sanata Barau ya sanar da cewa Tinubu ya amince a kashe N19bn don sake fara aikin titin Kano–Gwarzo–Dayi; an saki kuɗin ne don kammala hanyar kilomita 100.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Rabi'u Musa Kwankwaso sun kai ziyarar jaje a kasuwar Singer yayin da magoya bayansu suka nuna musu soyayya ta musamman.
Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta yanke shawarar rubuta koke ga ‘yan sanda kan kalaman Rabiu Kwankwaso da ake zargin ya tsoma baki a shari’ar zaɓen Kano a 2019.
Rikici na kara zafi tsakanin magoya bayan Gwamna Abba Kabur Yusuf da yan Kwankwaso,an fara nunawa juma yatsa kan wasu kwangilolin gwamnatin Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sanar da cewa nauyi ne ya rataya a wuyansa ya ankarar da shugabannin siyasa nauyin da ke kansu.
Siyasar Kano
Samu kari