Sheikh Ahmed Gumi
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi kira ga hukumomi su sake nazari kan bukatar sulhu da 'yan bindigan Najeriya bayan an yi sulhu tsakanin Hamas da Isra'ila.
Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci gwamnatin Kano ta fita daga hayaniyar addini da ake game da batun Sheikh Lawal Triumph da aka shigar mata.
Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci kungiyar Hamas ta saki mutanen Isra'ila da ke hannunta ba tare da sharadi ba, ya ce tun farko an yi kuskure.
A labarin nan, za a ji yadda fitaccen malamin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ja kunnen jami'an tsaro a kan zaman sulhun Katsinawa da 'yan ta'adda.
Jagoran ‘yan ta’adda da ake nema, Isiya Kwashen Garwa, ya amince da sulhu a Katsina; Sheikh Gumi ya ce zaman lafiya na dawowa, inda ya gargadi masu ta da rikici.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya caccaki zuwan Isra'ila Najeriya, inda ya ce hakan zai iya jawo fara kashe shugabannin Musulmai a fadin Najeriya.
Malamin Musulunci, Farfesa Sani Umar Musa Rijiyar Lemo ya ziyarci iyalan marigayi Muhammadu Buhari a Daura. Malamin ya bukaci su rika yi masa addu'a sosai.
Ana cigaba da rikici tsakanin Iran da Isra'ila, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana cewa ba makamin nukiliya ne ke damun kasashen yamma.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen Malamin addinin Muslunci, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana yadda wasu kasashen Larabawa ke kin tattara makaman nukiliya.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari