Sheikh Ahmed Gumi
Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya ya hau mimbari, ya yi maganar zancen rabawa malamai N16m a Abuja, ya jaddada darajar malamai ta fi karfin a biya su cin hanci.
Babban malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ba shugaba Bola Tinubu shawarin dawo da tallafin man fetur a Najeriya.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya sabunta kira ga 'yan Najeriya a kan kokarin bore ga gwamnati, inda ya ce sojoji ba za su iya ba.
Babban malamin addinin Musulunci a Najeriya, Dakta Ahmad Gumi ya bayyana sabuwar matsayarsa a kan fita zanga zanga. Ya ce idan ba shugabanci za a samu matsala.
Wasu na cewa an ba malaman musulunci N16m domin su hana matasa zanga-zanga. Amma mun gano babu kanshin gaskiya a zargin cewa malaman musulunci sun karbi kudi.
Farfesa Sa’eed Muhammad Yunusa ya yi kira ga matasa da shugabanni a wata huduba da ya yi. Wannan huduba ta yi bayanin gwagwarmayar malamai da zanga-zanga.
Ana zargin an ba malamai N16m domin su hana matasa zanga-zanga. Sheikh Mansur Sokoto ya tanka masu cewa gwamnatin Bola Tinubu ta ba malamai kudi.
Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki malaman addinin da ke cewa zanga-zanga haramun ce inda ya ce Allah ne ya aiko matasa domin su dawo da 'yan siyasa cikin hankalinsu.
A yayin da ya yi kira ga gwamnati da ta gaggauta duba bukatun matasan Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi ya ba da shawarwari guda shida kan zanga-zangar lumana.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari