Cocin Anglican
Ana cikin jimami bayan rasuwar shahararren Fasto kuma shugaban cocin Cherubim da Seraphim, Samuel Abidoye da aka fi sani da Baba Aladura ya rasu a jihar Kwara.
Wata mata mai suna Rachel Johnson ta rasa ranta a kokarin raba fada a cikin coci da ke jihar Legas, 'yan sanda sun bazama neman wanda ake zargi kan lamarin.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wani Fasto mai suna Sunday da ake zargi da garkuwa da wata budurwa inda ya lalata ma ta rayuwa a jihar Ogun.
Hukumar Fassara Bibul a Najeriya ta yi nasarar fassara littafin zuwa yaren Karai-karai da ke jihar Yobe, hukumar ta samar da kwafi fiye da dubu 100.
Wata mata mai shekara 75 a dunuya ta rasa ranta ana tsaka da gudanar da ibada a wata cocin jihar Ogun. Matar dai ta faɗi ne kawai inda daga baya ta mutu.
Fasto Chukwuemeka Odumeji ya yi barazanar mayar da Fastocin da ke yi wa Isra'ila addu'a makafi da kurame inda ya ce Najeriya tafi ko wace kasa bukatar addu'a.
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da rufe wasu coci-coci da masallaci har ma wuraren tarurruka saboda yawan damun jama'a da su ke da kara a yankunan.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya mika kyautar asibiti sukutum ga coci don samun kulawa na musamman da kuma tausaya wa marasa lafiya da kula da shi.
Wani babban Malamin cocin Katolika a jihar Benuwai, Rabaran Faustinus Gundu, ya riga mu gidan gaskiya, akwai ƙaulani kan abinda ya yi ajalinsa ana ruwan sama.
Cocin Anglican
Samu kari