
Kudin Makaranta







Ilimi a Arewa Najeriya na cikin mawuyacin hali saboda rashin tsaro, talauci, da al’adu, inda miliyoyin yara musamman mata ke rasa damar zuwa makaranta.

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya dauki nauyin karatun talakawa a karamar hukumar Ganye a jihar Adamawa. Ya raba tallafi ga makarantu

Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da fara ba da ilimi kyauta har zuwa matakin sakandare daga Janairu 2025, domin inganta ilimi ga dukkanin yara a jihar.

Gwamna Kefas ya nanata kudurin gwamnatinsa na ba da ilimi kyauta kuma mai inganci a Taraba, tare da mayar da Kwalejin Zing cibiyar horar da malamai.

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa da farko bai san an kama yaran Kano a lokacin zanga-zanga ba sai daga baya, ya faɗi matakin da ya ɗauka.

Kungiyar makarantu masu zaman kansu ta yi alkawarin ɗaukar nauyin karatun yaran zanga zanga da aka kama. Ta yi alkawari wa yaran ne bayan an sake su.

Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana cewa ya rage adadin yaran da ba sa zuwa makaranta a jihar. Uba Sani ya sanar da hakan ne bayan ya gana da Shugaba Bola Tinubu.

Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya ce ƙaruwar kananan yara masu gararamba a kan titi babbar matsala ce ga sha'anin tsaron Najeriya.

Malam Dikko Umaru Radda ya fara bincike kan yadɗa wasu makarantun lafiya ke aiki duk da ba su cika sharudɗan inganci ba, ya ba da umarnin a rufe makarantun.
Kudin Makaranta
Samu kari