Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta nesanta kanta daga batur tarbar mai martaba Aminu Ado Bayero a filin jirgin Malam Aminu Kano daga tafiya.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi ta'aziyyar rasuwar 'yan majalisar Kano biyu a rana daya. Sarki Aliyu Daneji da Hon. Aminu Sa’adu Ungoggo sun rasu a Kano.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya koka kan halin da 'yan siyasa ke nuna a Najeriya. Ya bayyana cewa sun dauki mukaman gwamnati daga su sai 'ya'yansu.
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ke masa addu'a a shekarun baya da yadda ya dawo Sarautar Kano saboda addu'arsa.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya ziyarci gidan Sheikh Dahiru Bauchi ya bayar da uzuri kan rashin halartar jana'izar Dahiru Bauchi da ya yi saboda ba ya kasa.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya jaddada muhimmancin hadin kai musamman a tsakanin ’yan Tijjaniya, yana cewa ba za su bar masu adawa da su, su sa su rikici ba.
An wani tsohon bidiyo da aka dawo da shi, an gano Sheikh Dahiru Bauchi yana jan hankalin al’ummar Kano da su guji tayar da hankula bayan tube Sanusi II daga sarauta.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sake kaddamar da majalisar sarakunan Kano karkashin jagorancin mai martaba Sarki na 16, Muhammadu Sansui II.
Kungiyar ECOWAS tare da shugabannin addinin Musulunci sun kuduri aniyar hada kai wajen yakar ta’addanci da tsattsauran ra’ayi a yankin yammacin Afirka.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari