Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa dogaro ga Allah ya ba shi damar jure wa duk wani kunci da ya shiga bayan an kwace sarauta daga hannunsa.
Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II ya sanya bakin rawani a ranar 20 ga watan Ramadan domin tunawa da nasarar Annabi Muhammad SAW ya bude Makkah.
Mai martaba sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya fara shirye-shiryen hawan sallah a Kano. Ya tura takardar sanarwa ga 'yan sandan jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa addu'o'in da ake yi na neman zaman lafiya da hadin kai tsakanin jagororin siyasa a jihar.
Abokin huldar Jeffrey Epstein, Jide Zeitlin ya ambaci sunayen Ngozi Okonjo-Iweala da kuma Muhammadu Sanusi II a wata liyafa da aka so shiryawa a 2018.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya yi tsokaci kan matsalar yi wa yara auren wuri a Arewa. Ya bayyana cewa iyaye na samun kansu cikin halin rashin tabbas.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sanar da cewa nauyi ne ya rataya a wuyansa ya ankarar da shugabannin siyasa nauyin da ke kansu.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi magana kan makomar ya'ya mata a Najeriya da Afrika. Ya yi suka ga maza masu dukan mata da auren wuri ga mata a Najeriya.
Mai martaba Muhammmadu Sanusi II ya halarci wani taro da aka yi a jihar Legas. Sarakuna sun hadu sun tattauna batutuwan da sukashafi yancin dan Adam.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari