Muhammadu Sa'ad Abubakar
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya bukaci gwamnatocin yankin Arewacin Najeriya da su kasance masu sauraron jama'a.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'a Abubakar III, ya yi ta'aziyyar rasuwar sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Gwamnatin Najeriya da mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’adu Abubakar III sun amince wa Rahama Abdulmajid ta shirya fim din 'yar Dan Fodiyo Nana Asma'u.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya bukaci jami'an tsaro ka da su sassautawa 'yan ta'adda. Ya bukaci a ragargaje su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar a gidan gwamnatin Najeriya da ke Abuja yau Juma'a.
Tsohon ministan sadarwa, Isa Ali Pantami ya gargadi malamai su guji sukar junansu a bainar jama’a, yana cewa kafofin sadarwa sun haifar da yawaitar jayayya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya karyata zargin kisan Kiristoci a Najeriya. Ya bayyana cewa ko kadan babu kamshin gaskiya.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III zai jagoranci taron Majalisar Sarakunan Arewacin Najeriya yau Talata a birnin Kebbi, jihar Kebbi.
Taron malaman Arewa da aka yi a Kaduna ya tattauna matsalar rashin tsaro da habaka tattalin arziki. Sarkin Musulmi ya bukaci a hada kai a Arewa domin cigaba.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari