Rotimi Amaechi
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mai magana da yawun Shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana yadda Shugaba Bola Tinubu ya rika mulki ba da son rai ba.
Tsohon ministan sufuri kuma tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa 'yan adawa su kuka da kansu kan rashin nasarar da suke yi a zabe.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya sake jaddada matsayarsa kan yin takarar shugaban kasa a zaben 2027. Amaechi ya ce bai yin takara don zama mataimaki.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, na shirin sake tsayawa takara a zaben 2027. Ya fara zawarcin wanda za su yi takara tare.
A labarin nan, za a ji Rotimi Amaechi, tsohon gwamnan jihar Ribas ya tabbatar da cewa akwai hanyoyin da za a iya amfani da su wajen magance rashin tsaron Najeriya.
Hon. Rotimi Amaechi ya ce ba su taɓa yin wata ganawar sirri da Amurkawa don karya gwamnatin PDP ba, illa dai tattaunawa kan tabbatar da zaben lafiya.
Tsohon ministan sufuri a Najeriya, Rotimi Amaechi, ya ce wasu cikin gwamnatin Buhari sun hana aiwatar da gyaran zabe da tsohon shugaban kasar ya shirya.
Rotimi Amaechi ya ce Tinubu dan siyasa ne da za a iya kayar da shi a 2027, inda ya bukaci jam’iyyun adawa da ‘yan Najeriya su tashi tsaye domin kare dimokuraɗiyya.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin marigayi shugaban kasa Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi, ya ce za a iya raba Shugaba Bola Tinubu da mulkin Najeriya.
Rotimi Amaechi
Samu kari