Ginin Tituna
Tsohon gwamnan Ebonyi kuma ministan ayyuka a Najeriya, David Umahi, ya yabawa salon mulkin Shugaba Bola Tinubu da ayyukan alheri da yake yi a kasa.
A labarin nan, za a ji jam'iyyar NNPP ta bayyana takaicin yadda aka rasa rayukan matasa a tawagar 'yan wasan Kano suna dab da karasowa gida daga Ogun.
Majalisar Zartarwar Kano ta amince da Naira biliyan 51.5 don gudanar da ayyukan more rayuwa, ciki har da gyaran tituna da sabunta wutar lantarki.
Karamin ministan ayyuka, Muhammad Bello Goronyo, ya nuna cewa samar da ingantattun hanyoyi zai taimaka wajen magance matsalar rashin tsaro a Najeriya.
Wata Ya Sameer Salihu a jihar Kebbi ta fara gyaran hanyar Kampani a ƙaramar hukumar Argungu don sauƙaƙa wa matafiya bayan ruwan sama ya lalata hanyar.
Sanatoci daga Arewacin Najeriya sun ja hankalin gwamnatin tarayya da Bola Tinubu kan titunan Arewa. Sanata Goje da Sanata Sani Musa sun yi kira ga gwamnati.
Shugaban malaman Izala mai hedkwata a Jos, ya yi dabara wajen jawo hankalin Tinubu wajen kashe Naira biliyan 33.42 kan gyara hanyar Kaduna zuwa Jos
Gwamnatin Tarayya ta fara tolling a kan titin Abuja-Akwanga-Lafia-Makurdi domin biyan bashin dala miliyan 460.8 da aka karɓa daga China Exim Bank.
Shugaban majalisar malamai na kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya fara gyara hanyar saminaka da ta hada jihohin Arewa. Mutane sun ba da gudumawa.
Ginin Tituna
Samu kari