Jihar Rivers
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, bai halarci tantancewar APC ba yayin da jam’iyyar ta tantance gwamnoni 14 da sauran masu neman mukaman zaben 2027.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce bai goyi bayan kowa domin takarar gwamnan Rivers ta 2027 ba, yana jiran hadakar PDP da APC ta yanke matsaya kan haka.
A labarin nan, za a ji cewa an samu karin adadi a cikin wadanda yan ta'adda suka sace daga cikin wata makaranta a jihar Kogi bayan fafatawa da jami'an tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin mai na kasa, NNPCL ya ankarar da jama'a kan wata damfara da aka shirya da sunan sayar da wasu daga cikin kayan matatun Najeriya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya kasa rike hawaye yayin jana’izar marigayi Sanata Barinada Barry Mpigi a Port Harcourt, yana tuna kusancin da suke da shi.
MEMAN ta sanar da sabon farashin fetur inda kuɗin shigo da lita ɗaya ya haura ₦1,380, yayin da kudin fetur din a rumbunan ajiya a Legas ya kai ₦1,300.
'Yan daba sun kai wa Amaechi hari a Ubima tare da ƙona ofishin ADC. Tsohon ministan ya buƙaci jami'an tsaro su kamo maharan su hukunta su cikin gaggawa.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, ya shiga jam’iyyarADC a hukumance yayin da ake tunkarar zaben 2027, bayan ya yi rajista a yankin Ubima a jihar.
Gwamna Fubara ya naɗa Dagogo Wokoma a matsayin sakataren gwamnatin jiha da Sunny Ewule a matsayin shugaban ma'aikatan gwamnati, bayan sulhun Tinubu.
Jihar Rivers
Samu kari