Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi fatali da kalaman da 'dan takarar mataimakin shugaban kasa a NDC ya yi.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon gwamna a Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi kaca-kaca da tikitin Obi da Kwankwaso a zabe mai zuwa na 2027.
Sanata Kabiru Gaya ya amince da komawa APC bayan ganawa da shugaban jam'iyyar, Nentawe Yilwatda, bayan rahoton rasa tikitin Sanatan Kano ta Kudu a NDC.
Hadimin gwamnan Kano, Sunusi Bature, ya zargi Buba Galadima da haddasa koma bayan siyasar Rabiu Kwankwaso tare da bayyana dalilansa gabanin zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya hango yadda tikitin Muslim-Muslim zai yi wa takarar Bola Tinubu mummunar illa a 2027.
Rabiu Kwankwaso ya ce Peter Obi zai cika alkawarin yin wa’adin shekaru hudu kacal idan ya lashe zaben 2027, yana mai cewa sun sanya yarjejeniyar a rubuce.
A labarin nan za a ji cewa shugabanni a APC da suka hada da Sanata Barau I Jibrin da Farfesa Nentawe Yilwatda sun zauna da Sanata Rufai Hanga na NDC.
Peter Obi ya bayyana dalilin zaɓar Rabiu Kwankwaso a matsayin abokin takararsa na NDC a 2027, yana mai cewa ilimi da yaƙi da talauci ne suka haɗa su.
Rikicin shari'a ya kara tayar da hankali a ADC da NDC yayin da jam'iyyun ke tabbatar da cewa za su shiga zaben shugaban kasa na 2027 duk da kalubalen kotu.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari