Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rufa'i Sani Hanga ya yi magana game da yadda ya rasa takara duk da biyayya da ya rika yi wa tsarin Kwankwasiyya.
Sanata Rufa'i Sani Hanga ya gana da shugabannin jam'iyyar APC a jihar Kano. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara kokarin raba hanga da Rabiu Musa Kwankwaso
A labarin nan, za a ji cewa kalaman Sanata Rufa'i Hanga na cewa an so ba wa Mustapha Rabi'u Musasun jawo zazzafan martanin daga jam'iyyar adawa ta NDC.
Sanatan Kano ya sace guiwar Rabiu Kwankwaso, ya ce Peter Obi ba zai ci zabe ba. Rufai Hanga ya yi ikirarin Obi bai da kuri’u kuma an karya Kwankwaso a Kano.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci gwamnatin tarayya ta gudanar da kidayar jama'a cikin gaggawa.
Kwamishinan labarai ya karɓi bakuncin ziyarar ƙungiyar tsofaffin Shugabannin Ƙananan Hukumomi. Sun zo ofishinsa domin nuna goyon baya ga Abba Kabir Yusuf.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kare tikitin takarar Peter Obi da tasirin da ake sa ran za su yi a z=babban zaben 2027.
Rabiu Musa Kwankwaso ya bada labarin zuwansu wajen Shehu Shagari.Shehu Yar'adua ya yi nasarar samun zama ‘dan takarar shugaban kasa kafin a soke zabukan.
A labarin nan, za a ji cewa Kwankwasiyya ta yi karin haske game da shirin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi yunkurin janye Peter Obi a koma PRP.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari