Rabiu Kwankwaso
Kwanan nan Abba Kabir Yusuf ya hadu da wani matashi a Kano. Yusuf Sulaiman Sumaila ya maida N328,115.75 da aka tura cikin asusun mahaifinsu wanda ya rasu a 2022
Gwamnatin Kano ta raba buhunan shinkafa fiye da 270,000 da kananan buhunan masara 160, 000. Abba Gida Gida ya rabawa Mata dabbobi domin ayi kiwo a kauyuka.
Rigingimun cikin gida ne neman kai jam'iyyar NNPP ƙasa, yayin da tsohon shugaban jam'iyya na ƙasa, Farfesa Rufa'i Ahmed, ya sanar da ficewa daga Jam'iyyar.
Za a ji babbar Kotun Jihar Kano ta dakatar da jam’iyyar NNPP daga korar da ta yi wa dan takararta na Shugaban Kasa a zaɓen da ya gabata, Rabi’u Musa Kwankwaso.
Kotun sauraron kararrakin zabe a Jihar Kano ta yi fatali da karar da ɗan Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Umar Abdullahi (Abba) Ganduje ya shigar a gabanta.
Kwamitin zartarwar New Nigeria People's Party (NNPP) na kasa ya kori dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Sanata Rabi’u Kwankwaso. Hukuncin ya fara aiki.
Sabon shugaban NNPP na shiyyar Kudu maso Yammacin Najeriya, Alhaji Wasiu Ajirotutu, ya ce Rabiu Kwankwaso ba ɗan amana bane a siyasa domin ya ci amanar NNPP.
‘Yan taware a NNPP su na zargin ‘Yan bangaren Rabiu Musa Kwankwaso da handame Naira Biliyan 1. An juyo kan mutanen Kwankwaso a rikicin, za a binciki kudin fam.
A lokacin da wata gada ta ruguje a Gwarzo, mazauna yankin sun tuntubi Barau Jibrin domin ya taimaka masa. Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ba ta ji dadin aikin ba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari