Jam'iyyar PDP
A labarin nan, za a ji Farfesa Isa Ali Pantami da ke yi waPDP takarar gwamna a jihar Gombe zai san makomarsa bayan kotu ta gama sauraron shari'arsa.
Kabir Danladi Lawanti ya jero abubuwa 7 da suka budewa Isa Ali Pantami hanya a takarar gwamnan Gombe. Malamin ya ce Pantami na da dama sosai a 2027 gaskiya
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa ya zama wajibi jam'iyyar PDP ta gina kanta a cikin gidan kafin ta fara tunanin karbe mulkin Najeriya a zabe.
Tsohon ɗan takarar gwamnan Sokoto a PDP, Saidu Umar Ubandoma ya fice daga PDP zuwa APC a Sokoto, yana mai danganta matakin da jagorancin Sanata Aliyu Wamakko.
Matar da ta shafe shekara da shekaru tare da Atiku Abubakar ta bi layin Bola Tinubu. Mutumiyar Atiku, Aslam ta yi sallama da ADC zuwa APC a Zamfara.
Wasu Gwamnoni na neman zarcewa a mulki, ‘dan takaran PDP ya yi alkawarin barin ofis bayan shekaru 4. Ifeanyi Odili da mai neman gwamna a Ebonyi ya fita dabam.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya tuna yadda Isa Ali Pantami ya taɓa kiran PDP da "jam'iyyar kafirai," yana mai sukar sauyin matsayinsa.
Duk da ficewar wasu jiga-jiganta saboda rikicin zaɓen fitar da gwani, jam'iyyar APC ta ci gaba da ƙarfafa rinjayenta ta hanyar nasarori da sauya sheƙa.
Akwai wasu fitattun 'yan siyasar da Atiku Abubakar ya taba daukowa suyi takara tare kafin Rotimi Amaechi. Mun tattaro abokan gamin Atiku a takarar shugaban kasa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari