Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce ta gano matsalar da ke jawo yawan lalacewar wutar lantarki a Najeriya bayan kasa ta sake fadawa duhu a karo na 10 a shekarar 2024.
Mazauna Arewacin kasar nan su ka shiga mawuyacin hali bayan shafe fiye da rabin Oktoba babu wutar lantarki wanda ya jawo asarar akalla Naira tiriliyan 1.5.
Kamfanin TCN ya fara dawo da wuta a Abuja bayan lalacewar tushen wutar lantarki na kasa. TCN ya ce sannu a hankali zai maido wutar a dukkan jihohi.
Rahotanni sun bayyana cewa tashar wutar lantarki ta sake durkushewa karo na 10 a cikin shekarar 2024. Durkushewar tashar ya sake jefa Najeriya a cikin duhu.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta yi luguden wuta a kan wasu yan bindiga da su ka yi yunkurin hana gyara layukan wuta da ke kawo haske ga Arewa.
azauna wasu sassan babban birnin tarayya Abuja da ke tsarin samun hasken lantarki na 'band A' sun fara neman daukin gwamnatin tarayya wajen rage farashi.
Gwamnatin Gombe ta rattaba hannu da kamfanin China18th Engineering ta kasar Sin domin kawo karshen matsalar hasken matsalar wutar lantarki a Arewacin kasar nan.
Tsohon dan takarar gwamna a Katsina kuma shugaban gidauniya Jino, Imran Jafaru Jino ya ce za su jagoranci neman diyyar asara da yan Arewa su ka tafka
Ministan wuta ya buƙaci jihohin Arewa su samar da wuta domin kaucewa shiga duhu. Hakan na cikin shirinTinubu na rage matsalar lantarki a Arewacin Najeriya.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari