Rikicin PDP
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa kuma fitaccen ɗan jarida, Dele Momodu ya ve ba zai taɓa shiga APC ba duk da ba ya jin daɗin abubuwan da ke faruwa a PDP.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen Atiku, Segun Showunmi ya bayyana cewa zai iya barin PDP ya koma APC idan abubuwa suka ci gaba da lalacewa.
Jiga-jigan PDP sun bukaci a bai wa Kudu tikitin shugaban kasa a 2027, tare da tabbatar da Anyanwu a matsayin sakataren jam'iyyar. Sun ce kin yin hakan matsala ne.
Jam'iyyar PDP ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya rage kudin man fetur da kudin lantarki. PDP ta ya 'yan Najeriya murnar zuwan babbar sallah a Najeriya.
Bayan komawarsa APC, Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya fadi dalilansa na komawa jam'iyyar saboda Bola Tinubu tun lokacin da yake gwamnan Lagos.
Shugaban kwamitin sulhu na jam'iyyar PDP, Bukola Saraki, ya bayyana cewa yana bakin kokarinsa wajen ceto jam'iyyar. Ya nuna cewa za ta farfado nan da 2027.
Nyesom Wike ya ce babu wanda ya isa ya kore shi daga PDP. Ya ce zai yi wa Tinubu kamfen a 2027. Ya ce gwamnonin PDP ne neman alfarma wajen Bola Tinubu.
Ministan birnin Tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya ce yana kuka duk lokacin da ya tuna yadda Siminalayi Fubara ya ci amanarsa duk da taimakon da ya yi masa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa babu wanda ya isa ya kore shi daga jam'iyyar PDP. Ya ce zai kuma ci gaba da zama a cikinta.
Rikicin PDP
Samu kari