Jihar Osun
Jam'iyyar APC a jihar Osun ta tabbatar da cewa mutum daya ya mutu a yayin da suke kan hanyar yakin neman zabe a jihar Osun, babbar motata burma kansu.
Kungiyar NASFAT reshen Osogbo, jihar Osun ta bukaci al'ummar musulmin Najeriya su tashi tsaye su ba da gudummuwa wajen dawo da tsaro a kasar nan.
Aluwo na Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya ce matatar mai ta Aliko Dangote ta ceci tattalin arzikin Najeriya daga durkushewa tare da rage wa talakawa wahalhalu.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya nuna yatsa ga jam'iyyar APC bayan daba sun farmaki Ataoja na Osogbo. Ya ce an harbi basaraken ne a cikin fadarsa.
Gwamna Ademola Adeleke ya tsallake rijiya ta baya yayin da wani mimbarin siyasa ya ruguje yana tsaka da bayani a wajen yakin neman zabe tare da manyan jami'ai.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kunshin da zai kawo wa Najeriya matukar jama'a suka sake zabarsa a karo na biyu.
Kamfanin TCN ya sanar da cewa za a dauke wutar lantarki na awa shida a wasu yankunan Osun ranar 14 ga Mayu saboda aikin gyaran na’urar lantarki a McPherson.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya dauki matakin ladabtarwa kan basaraken da aka samu da laifin aikata damfara inda aka yanke masa hukunci a Amurka.
Sakataren jam'iyyar ADC na kasa, Rauf Aregbesola ya bayyana cewa ba zai koma jam'iyyar APC ba. Ya ce yana dan daram a ADC har sai sun kifar da APC.
Jihar Osun
Samu kari