Zaben Ondo
Shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya shaidawa yan Najeriya kokarin da gwamnatin Bola Tinubu ke yi domin magance matsalar tattalin arzikin kasa.
Gwaman Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta gama shirin samun nasara a zaben gwamnan Ondo mai zuwa, ya ce Ganduje zai sha mamaki.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa APC za ta kwace yankin Kudu maso Yamma domin kara karfin da take da shi.
Shugaban NNPP na kasa, Ajuji Ahmed ya gargadi jam’iyyar APC da cewa za a yi zaben Ondo bisa cancanta da tabbatar da zabin jama’ar jihar a zaben 16 Nywamba.
NNPP ta bayyana shirinta na haɗa maja da duk jam'iyyar da ta shirya domin karɓe mulki daga jam'iyyar APC a zaben 2027, ta gano wani shirin da APC ke yi.
Akwai yiwuwar Umar Damagum ya yi bankwana da kujerar shugaban jam'iyyar PDP na kasa a mako mai zuwa yayin da gwamnonin jam'iyyar suka ba shi wata dama
Gwamnan jihar Ondo, Seyi Makinde, ya yi kira ga shugaban hukumar zabe ta jasa (INEC) da ya sauya kwamishiniyar INEC ta Ondo. Makinde ya ce ba za ta yi adalci ba.
Duk da rikicin shugabancin da ya hana da PDP sakat a matakin ƙasa, mataimakin shugaban jam'iyyar ya hango nasara a zaben gwamnan da za a yi a Ondo.
Wata mata da jikokinta hudu sun bakunci lahira bayan shan koko a unguwar Gaga da ke Oke Aro a Akure, jihar Ondo. An ce sun mutu a lokuta daban daban.
Zaben Ondo
Samu kari