Zaben Ondo
Dan takarar gwamna a zaben jihar Ondo a jam'iyyar NNPP, Olugbenga Edema ya caccaki wadanda suka koma APC inda ya ce ba su san halin da jam'iyyar ke ciki ba.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi magana kan zaben jihar Ondo da ke tafe. Gwamna Adeleke ya ce ya ba dan takarar PDP dabarar kayar da APC.
Yayin da ake daf da gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo, tsohuwar shugabar matan jam'iyyar PDP da magoya bayanta sun watsar da jam'iyyarsu inda suka shigo APC.
Yayin da ake tunkarar zaɓen gwamna a jihar Ondo, jam'iyyar PDP ta gamu da babban komawa baya a lokacin da Ebenezer Alabi ya sanar da raba gari da ita.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya umurci shugabannin rikon kwarya na kananan hukumomi 18 da kansilolin gundumomi 33 na jihar da su kama aiki.
Idan har aka zabe shi matsayin gwamnan Ondo, Ayodele Olorunfemi, dan takarar gwamna na LP ya ce zai biya N120,000 matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikata jihar.
Hukumar zabe ta INEC ta bude sababbin guraben ayyukan yi yayin da ta ke shirin tunkarar zabukan gwamnonin jihohin Edo da Ondo da za a yi a watan Satumba da Nuwamba.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ce za a ga sabon tambarim NNPP a takardun kaɗa kuri'a na zaɓen gwamnan jihar Ondo mai zuwa a 2024.
Peoples Democratic Party (PDP) ta samu gagarumin goyon baya yayin da ake shirin babban zaben gwamna a jihar Ondo ranar 16 ga watan Nuwamba, 2024.
Zaben Ondo
Samu kari