
Sarkin Rano







.‘Yan Sanda sun kama Sarki kan sukar Gwamna a WhatsApp a Najeriya. ‘Yan Sanda su na tuhumar E. Obinali da cewa sakon da ya yada, yana sukar Gwamna Hope Uzodinma

Sarkin Yaba, Abdullahi Adamu ya yi mutuwar fuju’a bayan rana ta fada Mai martaban ya fadi jiya a fadarsa a garin Abuja, zai je masallaci domin sallar magriba.

Malam Muhammadu Sanusi II yana kan hanyarsa ta zuwa Jigawa ne ya tsaya a Kano. Dinbin mutane sun yi farin ciki da ganin Sarkin da aka tunbuke a shekarar 2002

Za a ji labari cewa canza kudi ya jawo Sarkin Iwo ya zama daidai da Maroki. Abdurosheed Akanbi ya ce ba zai iya bugun kirji ya ce yana da N20, 000 a yanzu ba.

Sabon Sarkin Kontagora Muhammadu Bararu Mu’azu II wanda ya karbi sandar girma jikan Umaru Nagwamatse ne, wanda Kakansa, Mu’azu ya yi shekaru kusan 13 a sarauta.

Cif Joshua Ahmadu watau Hakimin Chawai a garin Kauru yana hannun ‘yan bindiga. Jami’an tsaro sun bayyana cewa su na bakin kokarinsu wajen ganin an ceto shi.

Maganar da ake yi, an samu rashin zaman lafiya bayan jami’an tsaro sun cafke Aogun na Iree, an kona fadar Sarkin Iree, ana tunanin wutar ta shafi wasu wurare

Za a shimfida bututun gas tun daga jihar Kogi zuwa Kaduna, har Kano, idan aikin nan ya tabbata, Sarkin Kano yace wannan zai taimaki Arewa da fadin Najeriya.

Sarkin garin Tungbo da ke Karamar Hukumar Sagbama ta Jihar Bayelsa, Amos Poubinafa, yanzu haka ya koma kwana a cikin motarsa sakamakon ambaliyar ruwa a jihar.
Sarkin Rano
Samu kari