Sarkin Kano
Masarautar Kano ta bayyana farin cikinta bisa kammala karatun digiri na 3 da Mai Martaba Muhammadu Sanusi II ya yi a jami'ar Landan da ke Birtaniya.
Ana bikin yaye mai martaba Sarkin Kano na 16, Khalifa Muhammadu Sanusi da wasu dalibai a London bayan sun kammala dirin digirgi. Audu Bulama Bukarti na cikinsu.
A labarin nan, Sarkin Musulmi, Mai Alfarma, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya bayyana takaicin yadda bangaren shari'a ke tauye hakkin talakawan Najeriya.
A yau Asabar 23 ga watan Agustan 2025, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ziyarci jihar Lagos inda ya gana da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo.
Am sake rasa daya daga cikin sarakuna a Najeriya, Sarkin Arigbajo da ke karamar hukumar Ifo a jihar Ogun, Mai Marataba Timothy Oluwole Sunday Mosaku ya mutu.
Buba Galadima ya karyata yiwuwar Kwankwaso ya haɗa kai da Tinubu a 2027, ya ce NNPP ce za ta tantance shugaban Najeriya yana mai jaddada karfin Kwankwaso.
Jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano ta nuna rashin gamsuwarta da sakamakon zaben kujerar majalisar dokokin jiha ta Ghari, Tsanyawa da aka gudanar.
Bayan bincike kan zargin da ake yi masa, Masarautar Kano ta sauke Mai unguwar Yan Doya, Malam Murtala Husaini, saboda zargin karya doka, kin bin umarnin Sarki.
Bayan faruwar hatsarin jirgin sama a kasar Ghana, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya jajanta wa kasar Ghana da kuma iyalan wadanda suka rasa rayukansu.
Sarkin Kano
Samu kari