Sarkin Kano
An jibge jami'an tsaro a kofar masarautar Bichi. An fitar da sarakan da ke dakon isowar sabon hakimi. Gwamnati ta sanar da dage nada sabon hakimi a Bichi.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi martani yayin da tarin jami'an tsaro suka mamaye fadar Sarkin Kano da ke Ƙofar Kudu. Sarkin ya ce "Hakuri ba tsoro ba ne."
Mai martaba Muhammadu Sanusi II ya yi zaman fada a Kano duk da jibge jami'an tsaro. Yan sanda sun cika fadar Kano da Bichi yayin da ake shirin raka sarkin Bichi.
Sakataren gwamnatin jihar Kano ya bayyana cewa sun yi matuƙar mamaki da suka samu labarin jami'an tsaro sun hana shiga da fita a fadar sarkin Kano.
Jami'an tsaro sun mamaye fadar sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayin da yake shirin raka sarkin Bichi domin fara aiki. Jami'an tsaron sun mamaye fadar sarkin Bichi
Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Dan Agundi ya musanta cewa rigimar kudirin haraji ya tilasta dage auren iyalan Nasir Ado Bayero da na Sanata Barau Jibrin.
Mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karbi baƙuncin babban abokinsa kuma mataimakinsa a bankin CBN, Kingsley Moghalu bayan ya dawo daga Tufts.
Ciroman Kano, Aminu Muhammadu Sanusi II ya ziyarci jihar Jigawa. Ya gana da gwamna Umar Namadi da sarkin Dutse, Hamim Nuhu Muhammad Sanusi a Garu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya roki alfarmar sarakunan gargajiya kan wayar da kan al'umma inda ya bayyana muhimmancinsu a tsare-tsaren gwamnati.
Sarkin Kano
Samu kari