Nyesom Wike
Babbar kotun jihar Ribas ta ce dokar da ta tsawaita wa'adin ciyamomi da kansilolia jihar Ribas ba ta halatta ba saboda ta tabawa kundin tsarin mulkin Najeriya.
A yau Talata majalisar dokokin jihar Rivers mai goyon bayan Gwamna Siminalayi Fubara ta tsara tantance waɗanda za su maye gurbin kwamishinonin Nyesom Wike.
Shugaban kungiyar PANDEF a yankin Neja Delta, Edwin Clark ya yi martani kan rikicin siyasa a jihar Rivers inda ya zargi Abdullahi Ganduje da Umar Damagun da hannu.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr Gooduck Ebele Jonathan ya shawarci Gwamna Fubara da Nyesom Wike su haƙura su haɗa kansu idan suna kauna da kishin mutanen Rivers.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya ce ayyukan da ya gudanar a jihar yafi shekaru takwas na gwamnatin Nyesom Wike saboda ayyukan alheri da ya kawo.
Za a ji labarin yadda wani mutumin Nyesom Wike ya tabo gwamnan jihar Ribas, amma tuni Mai girma Simi Fubara ya maida martani mai kaushi a Fatakwal.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce ya yi nasarar kan abokan gaba a jihar da suke neman kawo masa cikas a cikin gwamnatinsa a wannan hali.
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce rigingimun siyasar jihar Rivers ba su ɗauke masa hankali daga aikin da shugaban ƙasa Tinubu ya ɗora masa ba.
Yayin da rikici ke ƙara ƙamari tsakanin ministan Abuja da Gwamna Siminalayi Fubara, kwamishinan sufuri, Jacobson Nbina, ya yi murabus daga muƙaminsa.
Nyesom Wike
Samu kari