Nyesom Wike
Yan majalisar dokokin jihar Rivers hudu da suka janye daga shirin tsige Gwamna Siminalalayi Fubara da mataimakiyarsa, sun yi amai sun laahi cikin kwanaki biyu kacal.
Ministan Abuja, Nyesom Wike na gwabza rikici da 'yan siyasa masu rike da madafun iko. Yana rikici da gwamnonin Bauchi, Rivers, Oyo da sakataren APC na kasa.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose, ya ce Shugaba Bola Tinubu ba zai sadaukar da Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, domin Gwamna Siminalayi Fubara ba.
Shugaban masu rinjaye da wani dan Majalisa daya sun bayyana cewa ba su goyon bayan tsige Gwamna Fubara, tare da mataimakiyarsa , Farfesa Ngozi Odu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wani fasto a jihar Rivers kan zargin shirin raba Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo, da duniya.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar dokokin Ribas ta bayyana ɓacin rai bisa abin da ta kira katsalandan a kokarinta na tsige Gwamna Siminalayi Fubara.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai iya sauke shi daga kujerarsa a duk lokacin da ya ga dama.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya bukaci jama’a su kwantar da hankalinsu yayin da majalisar dokoki ke ci gaba da yunkurin tsige shi daga mulki.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ziyarci katafaren gidan Sanata George Sekibo a Rivers. Talakwa da yawa sun yi wa Sanatan rubdugu a kafafen sada zumunta.
Nyesom Wike
Samu kari