Nuhu Ribadu
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya shiga ganawa da hafsoshin tsaro bayan barazanar da Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi.
NSA Nuhu Ribadu da ofishin jakadancin Birtaniya a Najeriya sun aika sakon ta'aziyya ga gwamnatin jihar Gombe bisa raauwar kwamishinansa na tsaro.
Ana zargin wani jami’in sojojin sama da aka tura ofishin mai ba shugaban kasa kan tsaro, an umarce shi ya kashe Nuhu Ribadu, kafin zargin juyin mulki ya ci tura.
A labarin nan, za a ji cewa lauyan gwamnati, Mohammed Abubakar ya sanar da kotu cewa ba zai samu daman halartar zaman kotun shari'ar mayakan Ansaru ba.
Gwamnatin China ta yaba wa Najeriya bisa ceto ‘yan kasar hudu da aka sace a jihar Kwara ta hannun jami’an tsaro inda ta yabawa kokarin Nuhu Ribadu.
Babban Fasto mai hasashe kan siyasa ya sake fitar da wasu bayanai masu ban tsoro kan Bola Tinubu inda ya ce za a kifar da gwamnatinsa a yan watannin nan.
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote ya gode wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da duka wadanda suka sa bakiw wajen sasanta rikicinsa da PENGASSAN.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta samu nasarar kawo karshen sabanin da ya ratsa a tsakanin ma'aikatan mai da Matatar Dangote.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya zargi gwamnan Kebbi da shirin shigo da yan daba, sojojin haya don danne yan adawa, ya zarge shi da alaka da Lakurawa.
Nuhu Ribadu
Samu kari