Yan wasan Kannywood
Fitaccen mawakin siyasa Muhammadu Buhari, wanda aka fi sani da Kosan Waka, ya rasu a wani asibiti da ke Kano bayan doguwar jinyar da ya sha. An shiga alhini.
Sabon auren da Aminu Saira ya yi ya ja hankalin masoyansa da sauran masu bibiyar harkokin Kannywood, musamman bayan da hotunansa tare da matansa biyu suka bazu.
Rahotanni sun nuna cewa fitaccen jarumi, Adamu A. Zango ya saki matarsa, Jaruma Maimuna Pretty, bayan saɓani da ya shiga tsakaninsu duk da ƙoƙarin sasanci.
Spain na iya rasa kaso mai tsoka daga kyautar lashe Kofin Duniya na FIFA 2026 saboda harajin Amurka, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce da martani daga masana.
Dan wasan kwaikwayo a masana'antar Kannywood, Musa Mai Sana'a Ya yi ƙarin haske game da raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa ya yi rashin lafiya ko ya mutu.
Hisbah a jihar Kano ta fara kira a samu wani mai hannu da shuni ya auri jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi da ta caccaki zaman aure da mata ke yi a gidan miji.
Jarumar Kannywood, Nafisah Abdullahi ta bayyana cewa zaman aure ba ya gabanata a yanzu. Ta ce aure kamar zama a yi wa namiji bauta ne ita kuma bata shirya haka ba.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da shirin Kannywood Abba Care domin taimaka wa yan masana'antar shirya fina-finan Hausa wajen kula da lafiyarsu.
Jarumar fina-finai ta Kannywood, Mansurah Isah ta bayyana cewa za ta tallata shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ta bayyana cewa mafi yawan 'yan Kannywood a APC suke.
Yan wasan Kannywood
Samu kari