Matasan Najeriya
Rundunar yan sanda a Rivers sun ceto wani kocin kwallon kafa da aka fi sani da Gaso bayan wasu jami’an OSPAC sun zarge shi da satar mazakuta ta sihiri.
Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Olatunji Disu, ya haramta wa jami’an ‘yan sanda kirkira ko samun kudin shiga daga bidiyoyin TikTok da sauran kafafen sada zumunta.
Sanata Abdulaziz Yari ya musanta zargin cewa yana daukar nauyin zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu inda ya ce yana tare da. APC.
IPOB ta sanar da dakatar da ofishin shugaba da mukamin Daraktan Radio Biafra da Nnamdi Kanu ke rike da su, tana mai cewa matakin zai kare manufofinta.
Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Hukumr Hisbah ta tabbatar da kama wasu matasa mazs da mata 16 bisa zargin su da aikata ayyukan rashin da'a, an fara kokarin yi masu nasiha kafin sakinsu.
Kungiyar matasan Arewa ta AYA ta yi zargin cewa wasu manyan yan siyasa sun fara kulla-kulla domin ganin an sauke manyam hafsoshin tsaron kasar nan.
Ma'aikatar kudi ta tarayya ta musanta labarin cewa gwamnatin Tinubu na shirin dora karin haraji a harkokin sadarwa da man fetur, ta ce labarin ba gaskiya ba ne.
Hukumar NCC ta fara nazarin kudin haɗa hanyoyin sadarwa tsakanin kamfanonin waya bayan shekaru takwas, lamarin da ka iya janyo ƙarin kuɗin kira da saƙonnin SMS.
Matasan Najeriya
Samu kari