Matasan Najeriya
Rikici ya barke tsakanin gwamnatin jihar Bauchi da Sanata Shehu Buba Umar mai wakiltar Bauchi ta Kudu kan harbe-harbe da aka yi a kauyen Zaranda.
Hukumar da ke yaki da rashawa ta EFCC ta ayyana Ibrahim Mohammed, mai shekaru 26 a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin satar wata mota mallakin hukumar.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya kaddamar shirin rabon tallafi ga matasa maza da mata na jihar Kano.
Ana zargin wani basarake a jihar Enugu da yin garkuwa da wani matashi mai suna Michael Njoku tare da karbar N2.5m daga iyalansa inda har yanzu bai fito ba.
Shugaban kungiyar Concerned Nigerians, Kwamared Deji Adeyanju ya yi ikirarin cewa jami'an hukumar DSS sun cafke Omoyele Sowore a filin jirgin Legas.
Rundunar yan sanda ta kama wani mutum da ake zargi da birne wani matashi a cikin daki bayan ya kashe shi. Yan sanda sun tono gawar sun tafi da ita asibiti.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da buƙatar belin masu zanga zanga 10 da ake tuhuma da cin amanar ƙasa, ta gindaya masu sharuɗdan beli
Wata budurwa mai shekaru 19 ta yanka wuyan wani matashi da kwalba a jihar Legas. Matar ta yanka matashin ne bayan sun samu sabani. Yan sanda na bincike.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya yaba da matakin da matasan jihar suka dauka na kin shiga zanga zangar da aka yi a kasar nan. Ya ba su kyautar N310m.
Matasan Najeriya
Samu kari