Matasan Najeriya
Rahotanni sun tabbatar da cewa daraktan daukar hoto a masana'antar Nollywood da jami'an tsaro suka harba yana cikin mummunan yanayi bayan kai shi asibiti.
Hukumar gidajen yari ta yi magana kan rade-radin cewa ta tsare yara 72 da aka gurfanar da su a gaban kotu inda ya ce doka ba ta ba da wannan damar ba.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga jihar Kogi ta yi Allah wadai da tsare ƙananan yara babu ka'ida inda ta bukaci a yi bincike domin hukunta masu hannu a lamarin.
An shiga tashin hankali a babbar kotun tarayya mai zama a Abuja lokacin da aka kawo kanama yaran da aka kama lokacin zanga-zanga a Kano, wasu daga ciki sun suma.
Bayan dawo da wutar lantarki, an wallafa wani faifan bidiyo da mutane ke ihu da aka ce yan jihar Kaduna ne a daren jiya Laraba 30 ga watan Oktoban 2024.
Wani matashi mai suna Paul Gyenger ya zargi gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth da kwarewa wurin neman mata wanda ya wallafa a shafukan sada zumunta.
Kwamishinan hadin kai da rage radadin fatara a jihar Taraba, Habu James Philip ya jawo cece-kuce a lokacin wani taro a China bayan katobarar da ya yi a furucinsa.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya ce fita Turai saboda wahalar rayuwa ba mafita ba ce inda ya nemi a zauna tare
Taliya ta gagari 'yan Najeriya da dama, inda aka koma sayen rabin leda a daidai lokacin da Najeriya ke ci gaba da samun manyan kudade afannin haraji.
Matasan Najeriya
Samu kari