Matasan Najeriya
A labarin nan za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Kebbi ta kama wani matashin magidanci mai shekaru 29 da ake zargi da kokarin mallake matarsa.
Wani masanin kiwon kaji daga Jihar Katsina, Abubakar Sadiq Abbas, ya ƙirƙiri sabon dandamali na fasaha mai amfani da azancin na'ura (AI) mai suna PoultryPro.
Sunday Asefon ya jaddada kudirin gwamnatin Tinubu na inganta ilimi da samar da damarmaki ga matasan Najeriya, da bukatar su rungumi kirkire-kirkire da zaman lafiya.
Fadar Shugaban Kasa ta sanya karfe 5 na yammacin Alhamis, 13 ga Agusta, 2026, a matsayin wa’adin tura ra’ayoyi kan kudirin kafa ‘yan sandan jihohi.
Atiku Abubakar ya bukaci matasan Najeriya su daina korafi kan rashin shugabanci, su shirya tsayawa takara da karbar ragamar mulki a shekarar 2027.
Gwamnan Kebbi, Nasir Idris, ya bai wa Adam Fakai mota domin ƙarfafa masa gwiwa wajen wayar da kan jama’a kan manufofin gwamnatin Bola Tinubu da APC.
Yan Najeriya masu fasfo za su samu damar shiga Chad da Jamhuriyar Congo ba tare da biza ba daga 1 ga Janairu, 2027, sakamakon sabbin manufofin ƙasashen biyu.
Kamfanin MTN Nigeria da abokan hulɗarta sun ƙaddamar da gasar PachiPanda 2026 ga matasa masu shekaru 18 zuwa 35, inda uku na farko za su raba N10m.
A labarin nan za a ji cewa hukumar kula da man fetur ta kasa ta ankarar da masu neman aiki a NUPRC da su kula da wasu sababbin yan damfara da suka shigo gari.
Matasan Najeriya
Samu kari