Matasan Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa rundunar ƴan sandan Kaduna ta yi nasarar damƙe wani matashi da ake zargi da kwaiwayon muryoyin wasu gwamnonin Arewacin ƙasar nan.
Lauya Hamza Nuhu Dantani ya ce jami’an hukumar DSS sun tilasta wa dan TikTok, Ghali Ismail fadin bayanan sirri na wayarsa da asusun imel dinsa da sauransu.
Gwamna Ahmadu Fintiri zai dauki matasa 12,000 aiki kafin karshen shekarar 2025 tare da kafa makarantar fasaha da inganta rayuwar mata da matasa a Adamawa.
A yayin da aka bude gasar Big Brother Naija (BBNaija) zango na 10 a ranar Asabar, an samu mata uku da suka fito daga jihohin Arewa da suka shiga wannan gasa.
Darakta-Janar na hukumar NDE, Silas Agara, ya ce an fara diban yan Najeriya aiki inda za a fara rajista a yanar gizo daga 28 ga Yuli zuwa 11 ga Agustan 2025.
A labarin nan, za a ji yadda jami'an rundunar ƴan sandan Kano suka fita gagarumin aikin da ya ba su nasarar tarwatsa wa da cafke wasu daga cikin ƴan daban jihar.
Gwamnonin da suka yi mulki a 1999 sun bukaci Bola Tinubu ya samar da ayyuka ga matasa wajen kafa kamfanoni maimakon raba tallafin da bai wuce N5,000 ba.
Masu damfara na amfani da ₦500 a matsayin gudunmawar karya don satar bayanan sirrin jama'a da safarar kudi ta hanyar bude asusu a bankunan intanet.
Mai shari’a a wat kotu da ke jihar Lagos ya umarci ’yan sanda da suka ci zarafin masu zanga-zanga duk da ’yancinsu na taro da su biya diyyar N10m ga matasan.
Matasan Najeriya
Samu kari