Matasan Najeriya
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ba matasan da ke fitowa zanga-zanga shawarin su dakata tukuna, domin lokaci ya yi da ya kamata a dakata saboda rikici.
Zanga-zanga a Najeriya ta sauya sabon salo bayan matasa sun tare tawagar motocin Gwama Siminalayi Fubara na jihar Rivers inda suka bukaci ya fito ya musu jawabi.
Jami'an tsaro sun yi ta harbe-harbe kan masu zanga-zanga domin tarwatsa su a birnin Abuja inda suka kutsa cikin filin wasa na MKO Abiola a yau Asabar.
Rahotanni sun nuna ƴan sanda sun buɗe wuta a saman iska a lokacin da uka fatattaki tsirarun masu zanga zanga a filin wasa na Moshood Abiola a Abuja.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Adamu Muhammad Dokoro ya ce gwamnati ba ta shirya daukar mataki ba tun kafin abin ya faru inda ya ce sun dade suna gargadi.
Jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta yabawa Gwamna Dauda Lawal kan shugabanci nagari da yake yi inda ta ce shi ne musabbabin rashin gudanar da zanga-zanga.
Bashir Alhassan mai shekara sama da 60 ya na cikin wadanda suka fita zanga-zanga a Kano. Tsohon ya shaidawa Legit abin da ya fitar da shi kan tituna a shekarunsa.
Gwamnan Kaduna, Malan Uba Sani ya yi zargin cewa ƴan takarar jam'iyyun adawa da suka sha ƙasa a zaben da wuce ne suke ɗaukar fansa ɗa sunan zanga zanga.
Sanata Ireti Kingibe da ke wakiltar Abuja ta yi martani kan zargin daukar nauyin masu zanga-zanga inda ta ce tsohon faifan bidiyo ake yadawa kan lamarin.
Matasan Najeriya
Samu kari