Matasan Najeriya
Matasa da masu keke NAPEP sun yi zanga zangar adawa da karin kudin man fetur da kamfanin NNPCL ya yi. Sun bukaci a rage kudin mai domin saukaka rayuwa.
Ayyukan yan ta'adda ya yi kamari a yankin Arewacin kasar nan, inda aka aka sace mutane akalla 7568 a cikin shekara daya kawai, lamarin da ya sa aka fara ramawa.
An yiwa Shugaban kasa, Bola Tinubu, alkalanci kan yadda ya tafiyar da zanga-zangar adawa da gwamnatinsa da aka kammala a fadin kasar nan kwanan baya.
Wani matashi ya shiga hannun hukuma tare da jin wuji-wuji bayan da ya ajiye aiki ta wayar salulu. Ya bayyana yadda aka yi masa a gidan gyaran hali na Keffi.
Matasan da jami'an tsaro suka cafke a lokacin zanga zangar tsadar rayuwa a Najeriya sun kai ƙara kotu bayan ba da umarnin tsare su na tsawon kwanaki 60.
Babban malamin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya tunawa matasa alkawarin da suka yi masa. Shehin ya ji labarin Dogecoin amma babu wanda ya tuna da shi.
Ministar mata a Abuja, Uju Kennedy-Ohanenye ta sake wargaza wani gagarumin taro a Abuja saboda yawan barnar kudi da ake yi a taruka irin haka a birnin.
A wannan labarin, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi Allah wadai da ikirarin Amaka Sunnberger na shirin kashe wasu kabilun kasar nan.
Majalisar Tarayya a Najeriya ta fusata da wasu 'yan Najeriya da ke kokarin bata sunan Majalisar da kuma mambobinta inda ta ce ba za ta lamunci hakan ba.
Matasan Najeriya
Samu kari