Jami'o'in Najeriya
Ma'aikatar ilimi a Najeriya ta yi magana game sauya sunan jami'ar Maiduguri saboda marigayi Muhammadu Buhari inda ta ce hakan abin a yabawa Bola Tinubu ne.
Shirin NELFUND da ke ba daliban Najeriya lamunin karatu ya shirya samar da shafi na musamman domin ba dalibai hanyoyin samun aiki a Najeriya da ketare.
JAMB ta sanar da cewa Okeke Chinedu ne ya fi maki kowanne dalibi samun maki a jarabawar UTME 2025, amma an gano sabani kan shigarsa jami'ar Nsukka a baya.
Mai girma gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Mai Martaba Sarkin Lafia, Sidi Muhammad Bage a matsayin sabon shugaban Jami'ar Northwest (Chancelor).
ASUU ta fara janye ayyuka a jami'o'in Najeriya saboda jinkirin albashin watan Yuni, 2025, ta ce za ta aiwatar da tsarin "ba albashi, babu aiki" har sai an biya su.
Hukumar INEC ta ce ta samu karin kungiyoyi 12 da suke bukatar a musu rajistar jam'iyya a Najeriya. A yanzu haka kungiyoyi 122 ne ke neman rajista da INEC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi magana kan komawa jami'a bayan ritaya a harkokin siyasa. Ya bayyana haka ne yayin bikin yaye dalibai
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya ce zai koma jami’a bayan ritaya daga siyasa, yana mai bayyana sha’awarsa ga ilimi da haɓaka jarin ɗan Adam.
Gwamnatin Neja ta rufe jami'ar IBB da le Lapai bayan kashe wani dalibi. An rufe jami'ar IBB ne domin bincike kan hakikanin abin da ya faru domin gaba.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari