Jami'o'in Najeriya
Hukumomin Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil a jihar Kano ta karyata jita-jitar cewa ta na daukar aiki yanzu haka a makarantar.
Hukumar kula da jami'o'i ta ƙasa (NUC) ta yi watsi da batun cewa an cire bambancin da ke tsakanin kwalin digiri da na babban difloma ta ƙasa (HND).
Jama'a sun shiga mamaki bayan gano yadda budurwa ta kammala digiri mai dauke da taragon da babu kamarsa a wannan zamani da ake karatun boko da wuya
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana kuɗin fansan da ƴan bindiga suka ƙarba kafin su sako ɗaliban jami'ar jihar da suka yi awon gaba da su.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗalibar aji 4 a jami'ar jihar Kwara a matsayin mai taimakawa kan bincike ga kwamitin sake fasalin haraji na shugaban ƙasa.
Dakarun sojin Najeriya sun ceto ɗalibai huɗu da aka sace daga jami'ar jihar Nasarawa bayan matsin lambar da suka yi wa yan bindigam da ke tsare da su.
Master Gold Oviota Ajagun, ɗan shekara 16 a duniya wanda ya zama zakaran gwajin dafi a jarabawar JAMB ya ɗaga kujerar kakakin majalisar dokoki na kwana 1.
Kwana uku bayan harin da aka kai gidajen kwanan ɗalibai na wajen makaranta, yan bindiga sun nemi N80m a matsayin kuɗin fansar ɗaiban jami'ar jihar Nasarawa.
Yayin da ake jimamin abinda ya faru a Gusau da Dutsin-Ma, yan bindiga sun ƙara sace ɗaibai 4 daga jami'ar jihar Nasarawa da ke Keffi ranar Litinin da daddare.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari