Fadar shugaban kasa
Sule Lamido ya ce tun da matasa sun ce ba su son tsoho, babu abin da ya hada shi da neman shugabancin Najeriya. tsohon gwamnan na Jigawa ya ja-kunnen matasa.
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani mai zafi ga Gwamna Seyi Makinde kan batun ceto dalibai da malamai a Oyo. Ta ce yana kokarin sanya siyasa a ciki.
Kamfanin Amurka da Atiku Abubakar ya dauko haya kwanakin baya ya bayyana shirinsa na taimakawa shugaban hukumar bogi ya samu mafaka a kasar Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisar tarayya Hon Alhassan Ado Doguwa ya bayyana salon mulkin marigayi Muhammadu Buhari da yan Najeriya suka rasa a yanzu.
Darakta Janar na hukumar PFIPC da ake ta cece kuce kan yadda aka kafa ta, Prince Ademola Adeniyi ya bukaci a gudanar da bincike na musamman mai zaman kanta.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ziyarci mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima domin taya shi murnar sake zama abokin takarar Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya ki sanya hannu kan wasu kudurori da Majalisar Tarayya ta amince da su, inda ya bayyana cewa kudurorin suna dauke da kura-kurai na tsarin mulki
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya karyata Peter Obi kan cewa ana barazanar kashe shi. Onanuga ya ce ba gaskiya Obi ya fada ba sam.
Fadar shugaban kasa
Samu kari