Fadar shugaban kasa
Matar shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu ta girbe amfanin d ata shuka a fadar shugaban kasa. Ta girbe alayyahu, rama da sauran kayan gona. Ta bukaci a koma gona.
Matar da ta shafe shekara da shekaru tare da Atiku Abubakar ta bi layin Bola Tinubu. Mutumiyar Atiku, Aslam ta yi sallama da ADC zuwa APC a Zamfara.
Shugaba Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar Alhaji Ganiyu Kolapo Oseni, yana mai cewa shi ne mutumin da ya fara shigar da shi siyasa kuma ya taimaka masa.
Kungiyar Kwankwasiyya ta shiga cikin batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce a kai. Ta bukaci gwamnati ta fito ta gayawa 'yan Najeriya gaskiyar lamari.
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da ɗaukar nauyin tawagar Yobe zuwa taron Arewa Media Summit a Kano, inda mahalarta za su tattauna makomar yaɗa labarai.
An samu bullar wata hukuma wadda shugaba ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya ce ba a san da ita ba. Shugaban hukumar ya rika yin tarurruka.
A labarin nan, za a ji irin shirin da gwamnatin tarayya ta yi wajen karrama marigayi tsohon shugaban kasa Muhammad Buhari bayan cikarsa shekara da rasuwa.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Fadar shugaban kasa
Samu kari