Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban kasa ta ce nan da wata 6 masu hadaka a jam'iyyar ADC za su tarwatse a fadin Najeriya. Daniel Bwala ya ce zaben 2027 ne mafi sauki ga Tinubu.
Uban jam'iyyar ADC, Ralph Nwosu ya ce David Mark da Rauf Aregbesola suna da kwarewar jagorantar haɗakar ƴan adawa zuwa fadar shugaban kasa a zaben 2027.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu lambar yabo mafi girma a kasar Sait Lucia yayin ziyarar da ya kai. Tinubu ya yi jawabi a majalisar kasar Lucia.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Dr. Goodluck Jonathan ya bayyana yadda aka hana shi karɓar mulki kafin rasuwar marigayi Umaru Musa Yar'Adua a Abuja.
Bisa tanadin kundin tsarin mulkin APC, mataimakin shugaban APC na ƙasa mai kula da shiyyar Arewa, Alhaji Bukar Dalori, shi ne zai maye gurbin Abdullahi Ganduje.
Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara, ministan Abuja da 'yan majalisar Rivers sun gana da Bola Ahmed Tinubu afadar shugaban kasa domin kammala sulhu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da sanya hannu kan muhimman kudirorin gyaran haraji guda huɗu, inda ya bayyana hakan a matsayin "sabon babi" ga Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a APC, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa babu wanda zai iya shaida wa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu gaskiya.
Fadar shugaban kasa ta ce Bola Tinubu da mahaifiyarsa ba su da hannu wajen rusa zaben MKO Abiola na 1993. Sule Lamido ne ya ce ya taimaka wajen rusa zaben.
Fadar shugaban kasa
Samu kari