Malaman Izala da darika
Shugaban kasa Bola Tinubu ya saka labule da malaman addinin Musulunci na bangaren Izala da Darika. An tattauna batutuwan da suka shafi zanga-zanga da tattali.
Farfesa Sa’eed Muhammad Yunusa ya yi kira ga matasa da shugabanni a wata huduba da ya yi. Wannan huduba ta yi bayanin gwagwarmayar malamai da zanga-zanga.
Ana zargin an ba malamai N16m domin su hana matasa zanga-zanga. Sheikh Mansur Sokoto ya tanka masu cewa gwamnatin Bola Tinubu ta ba malamai kudi.
Wani malamin addinin Musulunci a jihar Bauchi, Dakta Aliyu Muhammad Sani ya bayyana abin da ya kai malamai fadar shugaban kasa a makon da ya wuce.
A gobe Talata al'ummar Musulmi a fadin duniya za su yi ranar Ashura, ana bukatar Musulmi su yi ibada masu muhimmanci a ranar wanda Legit ta tattaro muku su.
Shehin malami, Shiekh, Barista Ishaq Adam Ishaq ya musanta labarin cewa malamai sun karbi kudi har Naira Miliyan 16 daga shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban Malaman kungiyar Izala Sheikh Ibrahim Jalo Jalingo ya bayyana cewa za su sake zaben tiketin Musulmi da Musulmi a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Yayin da magana kan fita zanga zanga ke cigaba da daukan hankula, sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dr. Jamilu Zarewa sun bukaci malamai su zauna da Bola Tinubu.
Manyan malaman addinin Musulunci a Arewacin Najeriya sun rabu gida biyu kan ko ya halasta a fita zanga-zanga saboda tsananin rayuwa da ake fama a kasar.
Malaman Izala da darika
Samu kari