Malaman Izala da darika
Shugaban malaman Ondo kuma babban limamin Owo, Sheikh (Dr) Imam Alhaji Mayor Ahmad Olagoke Aladesawe ya rasu yana da shekara 91 a duniya a jihar Ondo.
Izala a Kano ta bukaci 'yan sanda, DSS da gwamnatin Kano ta dauki mataki kan zargin 'yan Darika da kona mata masallaci da kai wa limami hari a Mauludin Takutaha
Mataimakin gwamnan Kano, Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ziyarci shugaban Malaman Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir kan rasuwar Saidu Hassan Jingir a Filato.
Kungiyar Izala reshen Kankia ya sanar da rufe masallacin Juma'a sakamakon ambaliyar ruwan da ta mamaye shi, ta fara shirye shiryen gina sabon masallaci.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa jita-jitar da ake yadawa cewaGwamna Umaru Bago ya hana malamai wa'azi sai sun mallaki lasisi ba gaskiya ba ne.
Gwamnatin jihar Neja ta kafa dokar hana wa'azi ba tare da lasisi ba. Ana bukatar kowane malami ya nemi izini daga hukumar kula da addini kafin cikar wata biyu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf zai kaddamar da Majalisar Shura da ake sa ran zai taimaka wa gwamnatin wajen gano matsalolin jama'a.
Yayin da ake maganar hada kan malaman Izalah da darika, Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya bayyana matsayarsa kan lamarin a faifan bidiyo inda ya soki shirin.
Gwamnatin Sokoto ta kaddamar da biyan alawus ga limamai da ladanai tare da tallafa wa masallatan Juma’a domin karfafa addini da koyar da Alkur’ani.
Malaman Izala da darika
Samu kari