Hukumar Sojin Najeriya
Gwamnan Delta da wasu manyan jiga-jigai a jihar Delta sun halarci jana'izar tsohon gwamna a lokacin mulkin sojoji, Paul Ufuoma Omu a wata coci yau Asabar.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin daukar sababbin yan aanda da sojoji, ya kakaba dokar ta baci kan matsalar tsaro a kasar nan.
Sanatoci sun kai ruwa rana kan matsalar tsaron da ke kara ta'azzara a wasu sassan Najeriya, wasu sun bukaci a yi dokar hukuncin kisa kan masu garkuwa.
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarni a tsaurara tsaro tare da kakkabe 'yan ta'adda a dazuzzukan Kwara, Neja da Kebbi bayan yawaitar sace dalibai da masu ibada.
Gwamna Ahmed Ododo ya bayyana irin halin da ya shiga lolacin da ya samu labarin rasuwar Sarkin Bassa Nge kuma tsohon gwamnan Bauchi na soji, Abu Ali.
Waus tsagerun 'yan bindiga sun kai hari kan mazauna Isapa, wani kauye da ke kusa da Eruku a Karamar Hukumar Ekitin jihar Kwara, sun sace mutane 11.
Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Bello Matawalle ya bukaci al'umma su bai wa jami'an tsaro hadin kai yayin da ake dab da kubutar da dalibai matan Kebbi.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya reshen Neja ta bayyana cewa mutane 227 ciki har da malamai da dalibai ne yan bindiga suka yi garkuwa da su a makarantar Katolika.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe wani kwamandan yan bindiga, na hannun daman kasurgumin dan bindiga, Dogo Gide a jihar Neja.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari