Hukumar Sojin Najeriya
Wani luguden wuta da aka yi ya hallaka mutane da-dama a wani kauye da ke jihar Zamfara. Hakimin Dogan Daji a Muradun ya ce mutanensu aka kashe ba 'yan bindiga ba.
Wasu miyagun ƴna bindiga sun halaka mutane akalla 20 a kauywn Anguwar Danko da ke yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna ranar Laraba.
Rundunar sojojin Nigeriya ta tabbatar da cafke jami'anta guda biyu kan zargi sata a matatar Aliko Dangote da ke Legas inda ta ce yanzu haka ta na kan bincike.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa gana shirye shiryen gina gidaje domin bawa sojojinta bayan sun yi ritaya. Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ne ya shaida hakan
Wasu miyagun ƴan bindiga da ake zaton baki ne sun kai hari kan sakateriyar karamar hukumar Ilejemeje a jihar Ekiti, sun lalata muhimmin kayayyaki.
Sojojin sun yi nasarar hallaka 'yan ta'addan ne a garin Maru a jahar Zamfara bayan sun yi kazamin fada. Sun kuma kwace makamai da dama wurin 'yan ta'addan
Wasu miyagun ƴan bindigan daji sun je har ƙofar gidan sakataren jam'iyyar PdP na ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, Musa Ille, sun harbe shi har lahira.
Rundunar sojoji a Najeriya ta yi martani kan zargin kisan wasu fararen hula a jihar Filato da wasu kungiyoyi suka yi a karshen makon da ya gabata
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, rundunar sojin Najeriya sun amsa yadda wani jami'i ya kashe wata mata a Kudancin Najeriya biyo bayan sabani kan soyayya.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari