NLC
Gwamnatin tarayya ta bayyana yaƙinin cewa daga nan zuwa mako mai zuwa za a kawo karshen ja-in-ja kan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi 'yan kwadago su amince a biya N62,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi. Sai dai ma'aikatan sun dage kan N250,000.
'Yan kwadago sun yi magana bayan sun gana da Shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa. Sun dage cewa sai an biya N250,000 matsayin mafi karancin albashi.
Kungiyar kwadago ta ce za ta taya hukumar EFCC yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. Shugaban kungiyar kwadago, Joe Ajaero ne ya bayyana haka a yau Alhamis.
Yayin da kungiyoyin ƙwadago su ka dage cewa lallai sai gwamnatin tarayya ta yi ƙari mai gwaɓi kan albashin ma'aikata, shugaban zai gana da kungiyoyi.
Hadakar kungiyar kwadago a Najeriya ta kafe kan N250,000 a matsayin mafi karancin albashin ma'aikata, inda su ka ce ana tattaunawa da gwamnatin tarayya.
Kungiyar kwadago ta NLC ta yi kira ga gwamnati da a gaggauta janye karin kudin wutar lantarki da kamfanonin DISCOs suka yi ga abokan huldar na tsarin “Band A”.
Kungiyoyin kwadagon NLC da TUC sun bukaci gwamnatin Najeriya da dakatar dakarin kudin lantarki da kamfanoni suka yiwa yan layin Band A a wasu jihohin Najeriya.
Ma'ajiyin kungiyar kwadago ta ƙasa ta roki Bola Ahmed Tinubu ya zauna da ƴan kwadago su yi amfani da alkaluman NBS wajen yanke sabon mafi ƙarancin albashi.
NLC
Samu kari