Hukumar Sojin Saman Najeriya
Hafsan rundunar soji Laftanal Janar Lagbaja ya yi takanas zuwa Kaduna inda jirgin yakin soji ya saki bam kan fararen hula. Akalla mutum 85 suka mutu a harin.
Rundunar sojin Najeriya ta yi martani game da harin bam a Kaduna kan masu Maulidi inda ta shawarci jama'a da su rinka sanar da jami'an tsaro yayin tarukansu.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta yi martani game da harin bam kan masu bikin Maulidi a jihar Kaduna inda ta ce labarin kanzon kurege ne babu gaskiya a cikinsa.
Labarin da mu ke samu yanzu shi ne 'Yan maulidi da-dama ake tsoron sun mutu a sakamakon wani bam da ake zargin sojojin sama sun saki a jihar Kaduna.
Hatsarin jirgin sojin da ya auku a Patakwal, babban birnin jihar Ribas shi ne na hudu da ya faru a shekarar 2023 wada ke shirin karewa nan da wata ɗaya.
Rahoton shelkwarar soji ya nuna cewa dakarun soji sun kashe sama da 'yan ta'adda 180, sun cafke 204 yayin da suka kubutar da mutum 234 da aka yi garkuwa da su.
Da safiyar yau ce Juma'a 1 ga watan Disamba jirgin saman sojin Najeriya ya yi hatsari inda jirgin ya tarwatse a birnin Port Harcourt da ke jihar Ribas.
Jiragen yakin rundunar sojojin saman Najeriya sun samu nasarar halaka wani ƙasurgumin shugaban yan ta'addan Boko Haram a wani hari a jihar Borno.
Rundunar sojin ta kai hare-haren ne bayan samun wasu rahotannnin sirri na cewa dan ta'addan mai suna Boderi da mambobinsa na zaune a Tsauni Doka.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari