Hukumar Sojin Saman Najeriya
Iyalan wadanda suka mutu da wadanda suka jikkata a harin sojoji a Zamfara sun bukaci diyya daga gwamnati. Sun koka kan yadda aka barsu babu wani tallafi.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce yana da cikakken bayanin abin da ya faru har ta kai ga kisan ƴan banga da fararen hula a kauyen Tungar Kara, ba ganganci ba ne.
Ana samun korafe-korafe yayin da ake zargin Rundunar sojin Najeriya ta kashe daruruwan fararen hula bisa kuskure a hare-haren sama da suka yi kan 'yan ta'adda.
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta tabbatar da rasa rayukan fararen hula a harin da sojoji suka kai kan ƴan ta'adda.
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta rahoton da ke yawo cewa jirgin yakin sojoji ya yi kiskure soye mutanen da ba ruwansu a jihar Zamfara ranar Asabar.
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar illata dabar kaaurgumin ɗan bindigar nan, Bello Turji, sun hallaka yaransa da dama a jihar Zamfara.
Gwamnatin jihar Neja ta gargadi mazauna wasu yankunan jihar kan su guji zuwa gonakinsu domin gujewa taka ababe masu fashewa da 'yan ta'adda suka binne.
NAF ta kai hare-haren sama a Neja, ta kashe shugabannin JAS, ta lalata makamai, lamarin da aka ce ya tilasta mahara guduwa zuwa Birnin Gwari, Jihar Kaduna.
Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari